Kalli abinda sabuwar Salma Tashirin kwanacasa’in takeyi acikin wannan video Tirkashi

Tun bayan dawowar Shirin Kwanacasa’in Mai dogon zango na tashar arewa24 ba’a Kara ganin fuskar Salma tacikin Shirin ba inda akaga bakuwar jaruma a matsayin itace Salma acikin Shirin.

Saidai mutane sunyita korafi Kan yadda aka canja tsohuwar jarumar datake taka rawa a matsayin Salma acikin Shirin tareda maye gurbinta batareda sanin makallata Shirin ba.

Saidai mufeedah itace sabuwar jarumar data maye gurbin Salma, Saidai kafin maye gurbin na Salma mufeedah mawakiyar hip hop ce Kuma ta shahara a fagen wakokinta.

Bayyanar wasu hotunanta a kwanakin baya dasuka nuna tsaraicinta Dakuma wasu bidiyoyinta tanayin wakar hip hop yasa wasu Basu gamsu cewar jarumar asalinta Waka takeyi ba kafin tadawo harkar Fina finan Hausa. Saidai gawani gajeran bidiyo domin tabbatar da gaskiyar lamarin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button