Kalli abinda yafaru tsakanin Maryam Yahaya da Hamisu breaker Tirkashi

Fitattun Jaruman kannywood guda biyu Hamisu Breaker da jaruma Maryam yahaya sun sake wasu bidiyoyinsu Wanda suka girgiza kannywood.

Hamisu Breaker dai mawakine acikin masana’antar kannywood Haka zalika yafara samun daukaka tun lokacin da wakarsa ta jaruma tayi tashe a shekarar 2020 lokacin karamar sallah, tundaga wannan lokacin jarumin yafara samun daukaka inda ake daukansa zuwa wajan shagalin biki da taron siyasa.

A gefe guda Kuma jaruma Maryam Yahaya tun bayan samun lafiyarta itama tafara sakin sababbin bidiyoyinta a shafinta na tiktok duk da irin maganganun da masoyanta suke Mata akan cewar yakamata ta nutsu waje daya tasamu Miji tayi aure zaifi Mata.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button