Wata sabuwa Yanxu wani sabon video jaruma Rahama Sadau ya bayyana ita dawani tsoho innalillahi

Fitacciyar jarumar kannywood Rahama Sadau ta wallafa wani gajeran bidiyoyinta tareda wasu jaruman Nollywood na kudancin najeriya a shafinta na Instagram.

Tundai bayan dakatar da jaruma Rahama Sadau da akayi daga masana’antar kannywood jarumar ta tsunduma dumu dumu cikina Fina finan kudancin kasar duk da adama takan fito acikin Fina finan kudancin najeriya saidai ganin yanzu Bata fitowa acikin Fina finan Hausa sakamakon dakatar da ita da akayi yasa tabawa Fina finan Nollywood muhimmanci.

Jaruma Rahama Sadau dai a shekarar 2021 tasamu wata babbar Dama inda harta keta hazo, tashiga kasar India badan komai ba saidan gayyatarta domin fitowa acikin wani shiri maisuna “khuda haafiz 2” tabbas jarumar Rahama Sadau ta nuna irin Farin cikin data shiga da samun wannan damar.

Saidai Bayan kammala daukan Shirin a kasar ta India jaruma Rahama Sadau tadawo Najeriya inda tacigaba da fitowa acikin Fina finan kudancin kasar, gadai wani cikakken bidiyon kugani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button