Adam a zango ya saka babbar gasar makudan kudade ga duk Wanda yaci gasar

Fitaccen jarumin kannywood Adam a zango ya Sanya wata gasa akan wata sabuwar wakarsa maisuna “Asin da Asin” Wanda wannan wakar ta sabon shirinsa Mai dogon zango ne.

Bayan Shirin “Farin wata” Jarumi Adam a zango a wannan Karon yazo dawani sabon Shirin maisuna “Asin da “Asin Wanda zaifara zuwa muku Nan bada jimawa ba akan tashar Adam a zango dake manhajar YouTube.

Gasar Zata kasance mutum zaisaka wakar sannan yadinga bin baitin wakar, duk Wanda yafi samun makallata ma’ana (high views) zaisamu kyautar N50,000 Wanda yazo a bayansa zaisamu N30,000 Wanda yasake zuwa a bayansa na uku kenan zaisamu N20,000.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button