Bantaba tambayan Saurayi kudin anko ba wallahi cewar jarumar kannywood sadiya kabala

Fitacciyar jarumar kannywood sadiya kabala acikin wata Hira da akayi da ita da gidan jaridar BBC Hausa ta bayyana cewar Bata taba tambayar saurayi kudin anko ba.

Sadiya Kabala Wanda akayi Hira da ita acikin shagonta inda tage gudanar da kasuwancinta ta bayyana cewar kasuwancin datakeyi shine yake rufa Mata Asiri duk wasu bukatunta tanayi acikin shagon basai tawani tambayi saurayinta yabata kudi ba.

Saidai jarumar ta bayyana cewar akwai kalu bale domin akwai manyan mutanen dazasuzo wajanka sugama sayayya suce kabada account number domin su tura maka kudi, tace idan Suka tafi wasu saisu shafe Sama da wata daya wasuma har wata biyu basu biyaka kudinka ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button