Yadda akayi shagalin bikin Tagwayen asali tareda matansu Suma Tagwaye
Tabbas wannan shagalin bikin na Tagwayen asali ya bawa mutane mamaki kamar yadda acikin hirar da akayi da Tagwayen sun bayyana aniyarsu ta auren Mata Tagwaye Kuma Allah yacika musu burinsu.
Tagwayen asalin sun bayyana cewar tunkafin yanzu sun tsara Rayuwarsu na cewar sunason su auri Tagwaye kamar yadda Suma suke Tagwayen haka zalika zasu zauna gida dayane Kuma abinci ma duk a tare zasu dinga dafawa.
Haka zalika cikin hirar an tambayi dayar amaryar akan cewar shin dagaske tana gane mijinta acikinsu ta bayyana suna matukar gane junansu, Kuma suna gane mazajen nasu. Gadai cikakken videon shagalin bikin.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.