Yadda sabon video sabuwar Salma Tashirin kwanacasa’in yajanyo Mata zagi

Wani video sabuwar jarumar masana’antar kannywood mufeedah ya janyo wasu sun fada Mata zafafan maganganu marasa Dadi bayan tasakeshi a shafinta na tiktok

Mufeedah dai itace sabuwar jarumar data maye gurbin Salma tacikin Shirin Kwanacasa’in saidai tun bayyanar jarumar makallata Shirin Kwanacasa’in sukaita korafi Kan sabuwar jarumar domin acewarsu batayin Abubuwa kamar yadda waccar tsohuwar Salma takeyi.

Saidai abin duba anan shine kafin jarumar tafara fitowa acikin Fina finan hausa, asalinta tanayin wakar hip hop saidai bakowa bane yasan jarumar tanayin wakar sai bayan Fara fitowarta acikin Shirin Kwanacasa’in, gadai cikakken bidiyon da jarumar tayi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button