Yanxu aka saki Sabon video Tsaraicin Fati Washa innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Wani video fitacciyar jarumar kannywood Fatima Abdullahi Wanda ake Kira da Fati Washa awajan motsa jiki ya janyo cece kuce matuka.

Acikin video anga yadda jarumar take cikin wani babban dakin motsa jiki Wanda wannan waje ana tanadar dashi ne domin mutane suje domin motsa jikinsu a duk ranakun karshen mako.

Saidai ganin irin yadda shigar da jarumar tayi na Riga da wando yasa masoyan jarumar sunja hankalinta sosai akan irin wannan shigar, inda suke fadin wajene na mutane yakamata ace jarumar tanayin shigar data dace da ita Kuma tadace da musulunci.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button