Innalillahi asirin Rahama Sadau ya tonu kalli yadda tafitar da tsaraicin jikinta

Innalillahi wasu sababbin hotunan jaruma Rahama Sadau sun matukar janyo cece kuce ganin yadda Kayan da jarumar tasaka ya bayyana tsaraicinta a fili Kowa nagani.

Rahama Sadau ta wallafa wannan hotunan a shafinta na Instagram a jiya da Rana tun bayan wallafar wannan hotuna masoyan jarumar sukaita nuna Mata hakan datayi baidace ba domin ba dabi’ar musulunci bane irin wannan shigar.

Idan baku mantaba a shekarar data gabata wato 2020 jaruma Rahama Sadau tayi wata shigar Banza Wanda hakan ya nuna tsaraicinta inda wani makiyan addinin musulunci yayi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad a kasan hoton jarumar.

Wannan Dalilin ne yasa masana’antar kannywood ta dakatar da jarumar a shekarar 2020 sakamakon abinda ta aikata, saidai anyi ittifakin cewar Jaruma Rahama Sadau itace jarumar da akafi dakatarwa acikin masana’antar kannywood sakamon irin yadda take aikata Abubuwan dabasu Dace ba.

Saidai ayau dasafe an wayi gare jaruma Rahama Sadau ta goge hotunan a shafinta na Instagram, hakan da jarumar tayi ya faranta ran masoyanta tareda jindadin cewar jarumar ta dauki shawarar dasuka bata. Gadai cikakken videon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button