Nafisat Abdullahi tabawa masoyanta hakuri tace bazata iya cigaba da fitowa acikin Shirin labarina ba

Tun bayan bayyanar wasikar fitarta daga cikin Shirin labarina masoyan jarumar sukaita aika Mata da sako akan cewar tayi hakuri tadawo domin acigaba da Shirin labarina da ita.

Tundai lokacin da aka bayyana cewar anyi garkuwa da Sumayya acikin Shirin labarina ba’a Kara ganin fuskarta kokuma Jin sautin muryarta acikin Shirin ba.

Wannan Dalilin yasa makallata Shirin Suka Fara korafin kan yadda Shirin labarina yake tafiyar hawainiya tun lokacin da aka bayyana cewar an sace sumayya, inda a season 4 episode 13.

Shine aka Nuno yadda masu garkuwa da mutane Suka saka bomb yatashi awajan da akayi garkuwa da sumayya, inda aka nunata a kwance a asibiti likita ya bayyana cewar fuskarta ta lalace Dan Haka dolene sai an canja Mata fuska.

Episode 13 shine karshen season 4 Kuma daraktan Shirin Mal Aminu Saira ya bayyana suntafi hutu, wannan hutun suntafi ne domin Samun damar cigaba da daukan labarina season 5.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button