Wata sabuwa Kalli abinda ya faru Tsakanin Ali Nuhu da Adam a zango

Fitattun Jaruman Kannywood guda biyu Wanda suka shahara a masana’antar kannywood Adam a zango da Ali Nuhu Wanda duk wani burin sabon Jarumi yanaso yakai matakin da wannan jarumai guda biyu suka Kai.

Kusan dukkan jarumai maza da Mata Akan samu masoyansu dasuke kwaikwayon irin yadda suke gudanar da acting dinsu Koda masoyan nasu sun kasance jarumai acikin masana’antar kokuma ba jarumai bane.

A yau ansamu wani matashi Wanda ya iya acting din jaruman guda biyu wato Jarumi Ali Nuhu da Jarumi Adam a zango kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon dazamu saka yanzu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button