Wata sabuwa Kalli Sabon video Nafisat Abdullahi bayan tabar Shirin labarina
Tun bayan wallafa barinta Shirin labarina Nafisat Abdullahi batasake wallafa wani sabon video ba a shafinta na Instagram sai wannan sabon data sakesa.
Tabbas barin Nafisat Abdullahi daga cikin Shirin labarina zai matukar ragewa Shirin armashi domin kuwa akwai Wanda sabida Nafisat Abdullahi suke kallon Shirin labarina.
Cikin video da Nafisat Abdullahi tasaki anga yadda jarumar tayi kwalliya kamar sabuwar amaryar da ake shagalin bikinta, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.