Cikin fushi Rukayya Dawayya ta tona asirin wata jaruma a kannywood innalillahi

Fitacciyar jarumar kannywood Rukayya Dawayya tafito tayi janhankali ga mutanen dasuke kwaikwayon salon muryar Hajara yahaya a dandalin sada zumunta na tiktok.

Duk Wani Wanda yake mu’amala da dandalin sada zumunta na tiktok yasan wacece hajara yahaya kasancewar yadda take fitowa tana wasu abubuwan shirme hakan Kuma Yana matukar birge mutane a shafin na tiktok.

Wannan yasa duk lokacin da Hajara yahaya tayi bidiyo ake samun Wanda zasuyi salon irin muryarta su kwaikwayi abinda take fada sannan su wallafa a shafinsu na tiktok din.

Saidai jarumar kannywood Rukayya Dawayya tafito ta nuna irin Bakin cikinta Kan yadda mutane suka Maida Hajara yahaya kamar wata mahaukaciya a cewarta, ta bayyana cewar Soyayyar da mutane suke nuna Mata Soyayyar karyace domin abinda take aikatawa duk wani masoyinta na gaskiya bazai barta ta aikata hakan ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button