Innalillahi Yadda Hatsarin Jirgin sama yakusa rutsawa da jarumi Bashir Bala ciroki

Kamar yadda jaridar BBC Hausa take gayyato manyan jaruman da Dakuma na yanzu a masana’antar kannywood domin ayi Hira dasu tareda musu wasu tambayoyi a wannan Makon ansamu bakuncin tsohon jarumin kannywood Bashir Bala ciroki.

Tsohon jarumin wasan Hausa bashir Bala ciroki ya bayyana yadda Hatsarin Jirgin sama yakusa rutsawa dasu a hanyarsa ta zuwa Lagos daga Jahar Kano.

Bashir Bala ciroki ya bayyana cewar wani aiki aka kirasa a Jahar Lagos inda aka bukaci daya Isa Jahar ta Lagos washe garin ranar da aka kirasa ya Wanda suka gayyacesa aikin sune sukayi nasa visa.

Ciroki ya bayyana cewar wannan shine karo na farko daya fara Hawa Jirgin sama, inda hatsari yakusa rutsawa dasu kamar yadda zakuji daga bakinsa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button