Kalli video Sabuwar motar Ummi Rahab ta matukar girgiza kannywood

Fitacciyar jarumar kannywood Ummi Rahab tayi sabuwar Mota, kamar yadda zakuga sauran jaruman kannywood Mata suna Hawa Mota itama jaruma Ummi Rahab tashiga sahunsu.

Jarumar ta wallafa wani gajeran bidiyo a shafinta na tiktok inda akaganta cikin motar a harabar gidansu tana tukawa anayi Mata bidiyon.

A dai kwanakin baya anyi rigima tsakanin jarumar da tsohon uban gidanta wato Jarumi Adam a zango Wanda daga karshe hartakai jarumin ya cireta daga wani shirinsa maisuna “Farin wata” gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button