Mansurah isah ta fashe da Kuka akan mutanen dasuke kiransu da karuwai sabida basuda aure

Fitacciyar jarumar kannywood Mansurah isah acikin wani faifan bidiyo da akayi Hira da ita ta bayyana irin Bakin cikin datakeji Kan yadda mutane suke kiransu da sunan karuwai sabida basuda aure.

Mansurah isah ta bayyana akwai wata tsohuwar jarumar kannywood da Aurenta ya mutu, ta bayyana cewar idan tashiga shafinta na Instagram tana ganin irin munanan zagin da mutane suke Mata tareda kiranta da sunaye marasa dadinji.

Wasu daga cikin mutane suna Kiran jaruman kannywood Mata da cewar basa son Zaman aure wannan dalilin ne yasa idan sunyi aure bayan kwana Kadan saisu Kashe auren nasu domin sudawo harkar Fina finan Hausa, inda Mansurah ta bayyana hakan ba gaskiya bane.

Takara da cewar kowace mace tafison ace yau tana dakin mijinta Babu macen dazataso adinga irga Mata aure, Dan Haka duk macen da akaga tabar gidan Mijinta akwai babban Dalili baikamata mutane sudinga zaginta ba, gadai cikakken videon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button