Nasha bakar azaba lokacin Danake Zaman aure na da sani Danja cewar Mansurah isah

Fitacciyar jarumar kannywood Mansurah isah ta bayyana cewar bazata iya misalta wacce kalar wahala Tasha ba lokacin Aurenta da tsohon mijinta sani Danja.

Mansurah isah ta bayyana cewar tana duba Rayuwar yaran data Haifa da sani Danja wannan shine Dalilin Dayasa bazata Fadi irin abubuwan Bakin ciki da takaicin dasuka faru da itaba lokacin tana tareda sani Danja.

Saidai Mansurah isah ta bayyana cewar acikin Fina finanta na kamfaninta Zata dinga dauko labarin zamantakewarta tareda sani Danja tadinga maidashi film domin hakanne kadai Zata aika da sakon datakeso batareda tashiga cikin wata matsala ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button