Nura M Inuwa Saida Nazari Album 2022 official video

Fitaccen mawakin Hausa Nura m Inuwa yayi wata magana gameda Waka, Dakuma mawakan dasuke taso Dakuma salon irin yadda ake tafiyar da Waka ayanzu.

Duk Wani Mai sauraron wakokin Hausa Yasan wanene mawaki Nura m Inuwa sabida irin daukakar da Allah ya bashi a fadin najeriya Dama wajen najeriya baki daya.

Nura m Inuwa ya bayyana cewar a duk lokacin da sabon mawaki zaiyi Waka kokuma mawaka zasuyi Waka yakamata sudingayin wakar dazata amfani mutane da alumma baki daya.

Mawakin ya bayyana cewar akwai mutanen dasukeyin wakar da batada ma’ana balle ta amfani alumma Nura m Inuwa ya Kara da cewar yakamata mutum yayi abinda zai amfanesa Koda kuwa Bayan ransane shiyasa yadace idan zakayi Waka kayi wacce Zata amfani alumma baki daya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button