Yanxu sadiya Haruna Mai Kayan Mata ta tona asirin rashin lafiyar Maryam Yahaya

Sadiya haruna Mai Kayan Mata tafito tayi wata magana Mai ratsa zuciya gameda rashin Lafiyar fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya.

Idan baku mantaba Maryam Yahaya Tasha fama da matsananciyar jinyar rashin lafiya Wanda aketa cewar Asiri akaiwa jarumar saidai Maryam yahaya tafito ta karyata zargin da mutane suke akanta na cewar Asiri Kai Mata.

Sadiya Haruna tafito tabawa Maryam yahaya shawara akan ramewar datayi na cewar yakamata tadaina fitowa kafofin sada zumunta tana wallafa hotunanta da bidiyonta domin hakan Yana bawa makiyanta Dariya.

Ganin yadda Maryam yahaya ta rame sosai Wanda hakan ya bayyana a suffar jikinta yada sadiya haruna tafito tabawa wannan shawarar Haka zalika a gefe gudama masoyan Maryam Yahaya sunfito sun Bata shawarar tadaina wallafa hotunanta harsai tagama samun lafiya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button