Yanxu Yanxunan Yan Damfara suka damfari Adam a zango innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Fitaccen jarumin kannywood Adam a zango Yana daya daga cikin jarumin da Yan damfarar yanar gizo gizo sukafi Damfara acikin masana’antar kannywood.

Cikin wani bidiyo Mai tsawon mintuna biyu Jarumi Adam a zango ya bayyana cewar shafinsa na Instagram maisuna (adamazangoofficial) ansamu Yan damfarar dasuka kwacesa daga wajansa, yanzu Haka shafin baya karkashin ikonsa.

Adam a zango a shekarar 2021 ansamu yan damfarar dasuka kwace Masa shafinsa na Instagram harkusan sau 3, inda ake tunanin sunema a wannan Karon suka sake sacema shafin ayanzu.

Adam a zango yace duk wani Abu da akaga an wallafa a shafin bashi bane Haka zalika duk wani Sako dawani masoyinsa kokuma abokinsa sana’arsa zaiga an tura mishi to bashi bane Dan Haka akula inji jarumin, gadai gajeran bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button