A karon farko Maryam yahaya da Adam a zango sun hadu tun bayan samun lafiyarta

A karon farko fitaccen jarumin kannywood Adamu Abdullahi zango Wanda akafi sani da Adam a zango sun hadu da jaruma Maryam Yahaya awajan daukar sabuwar wakar Shirin “Lamba” na Kamfanin Maishadda Global.

Maryam yahaya Tasha fama da matsananciyar rashin lafiya inda ta shafe sama da watanni hudu, saidai ayanzu jarumar tasamu lafiya inda aka ganta tareda Jarumi Adam a zango.

Adam a zango dai shima Yana daya daga cikin jaruman dasuka fito acikin Shirin Lamba Wanda za’a Fara haskashi a karshen watan January a film house cinema Dake Ado Bayero Mall.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button