Allah sarki abun tausayi bazan taba iya rabuwa da sani Danja ba cewar Mansurah isah

Tsohuwar Matar sani Danja Kuma tsohuwar jaruma acikin masana’antar kannywood ta bayyana cewar bazata iya yanke alaka da tsohon mijinta ba sani Danja sabida Babu aure yanzu a tsakaninsu.

Tsohuwar Matar sani Danja Mansurah isah ta bayyana cewar uban ya’yanta ne Kuma abokin sana’arta ne Haka zalika abokin wasantane, Dan babu aure tsakaninsu ayanzu Bawai yazamana Mun yanke alaka kwata kwata ba kenan.

Wannan dai yazo ne tun bayan haska shahararren film din Mansurah isah maisuna “FANAN” inda akaga Mansurah isah tareda tsohon mijin Nata sani Danja sun dauki hotuna awajan haska Shirin.

Wannan ne yasa mutane sukaita aikawa da Mansurah isah tambayoyi Kan cewar shin an Maida Aurenta da sani Danja ne, wasu Kuma suna ganin tunda Babu aure tsakaninsu baikamata ace ana ganinsu tare ba gadai cikakken bidiyon hirar da akayi da Mansurah isah.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button