Rahama Sadau ta fashe da Kuka akan mutanen dasuke kiransu da sunan karuwai innalillahi

Duk Wani makallacin Fina finan Hausa Yasan wacece jaruma Rahama Sadau kasancewar yadda tasamu daukaka acikin masana’antar kannywood Kuma takeda tarin masoya a fadin duniya.

Tashar Duniyar kannywood ta rawaito cewar Rahama Sadau ta bayyana irin yadda takejin Bakin ciki akan mutanen dasuke kiransu da sunaye marasa dadinji, ta bayyana cewar kowace mace tanada nata sirrin Dan Haka baikamata ace mutane dansunga mace sudinga yimata zaton Mutuniyar banzace.

Tabbas maganar da jarumar Tafada gaskiyane domin ko Ina akwai mutanen kirki akwai mutanen Banza, baikamata ace mutane suna zagin jaruman kannywood domin hakan baidace ba a musulunci, gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button