Sabuwar wakar Yabon Annabi Muhammad Adam a zango da Tumba Gwaska

Jarumi Adam a zango Yana daya daga cikin manyan jarumai na masana’antar kannywood Daya taso da yunkurin cewar yakamata duk shekara adinga gudanar da maulidin fiyayyen halitta Annabi acikin masana’antar kannywood a wancan shekarar data wuce.

Inda jarumin ya bayyana cewar duk wani masoyin Annabi zai iya kawo tasa gudunmawarsa domin gudanar da taron, saidai har izuwa yanzu dai bamu sakejin jarumin yasake maganar ba.

Ayau Kuma Wani bidiyon daya daga cikin jaruman kannywood Tumba Gwaska ce take rera waƙar yabon Annabi cikin shauki da girmamawa kamar yadda zakugani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button