Wata Sabuwa kalli abinda yafaru da Hamisu breaker shida wannan Budurwar

Hamisu Breaker yakasance mawaki acikin masana’antar kannywood kusan tsawon shekaru sama da bakwai Haka zalika yayi wakoki daban daban tun farkon Fara wakarsa.

A karon farko ansamu wata budurwa Wanda tayi abinda yabawa Kowa mamaki hardashi mawaki Hamisu Breaker domin kuwa Budurwar tadauki daya daga cikin wakokin mawakin ta juyasa izuwa muryar mace duk da kuwa ita ba mawakiya bace Kamar yadda rahoto ya bayyana.

Tun dai bayan karbuwar wakarsa maisuna “jarumar Mata” a shekarar 2020 lokacin bikin karamar sallah mawakin Allah ya daukakasa inda duk wani wajan shagalin biki kokuma taron siyasa na manyan mutane za’a sun gayyaci mawakin domin yazo ya nishadantar dasu. Gadai cikakken videon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button