Wata sabuwa tsakanin Adam a zango da Daddy Hikima wato (Abale) a kasar Niger

Idan ana Neman Jarumi matashin Saurayi dayake tashe acikin masana’antar kannywood a yanzu to Babu Wanda yakai Daddy Hikima, Kuma wannan daukakar yafara samunta ne tun lokacin da aka Fara haska Shirin a DUNIYA.

A wannan Karon Jarumi Abale Yana daya daga cikin jaruman dasuka samu damar Kai ziyara kasar Niger domin gudanar da wasan sabuwar shekara kamar yadda sauran jaruman kannywood sukanyi.

Jaruman dasuka halarci kasarta Niger sun hada da Daddy Hikima (Abale), Momee Gombe, Tumba Gwaska dada sauransu, Bayan kammala wasan an Nuno yadda Abale sukecin nama acikin wani babban falo kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button