A karon farko Mansurah isah tafito tayi rawa tun Bayan mutuwar Aurenta da sani Danja

Tsohuwar Matar sani Danja Kuma tsohuwar jaruma a masana’antar kannywood Mansurah isah tafito tayi rawa acikin wata wakar film dinta maisuna “FANAN”.

FANAN dai wani sabon Shirin Kamfanin Mansurah isah ne Wanda ta shiryasa Haka zalika tundai kafin a saki wannan film anfitar da Audio wakar Shirin inda cikin ikon Allah Kuma wakar tasamu karbuwa awajan Miliyoyin mutane.

Tsohuwar jarumar itama tabi sahun mutanen dasuke saka wakar suyima Kansa bidiyo domin nuna irin nishadi kokuma Farin cikin dasuke aciki, gadai cikakken bidiyon wakar domin kuji.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button