A karon farko Ummi Rahab ta rera waƙar yabon Annabi Muhammad s.a.w

Fitacciyar jarumar kannywood Ummi Rahab ta wallafa wani gajeran bidiyonta inda akaga jarumar tashiga shaukin yaban wakar fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w

Duk Wani makallacin Fina finan Hausa shekara goma baya dasuka wuce Yasan wacece Ummi Rahab kasancewar tafara fitowa acikin Fina finan Hausa tun tanada karancin shekarunta.

Saidai daga baya andaina ganin jarumar inda sai Bayan shekaru goma kwatsam saigata tadawo acikin wani film maisuna “Farin wata” na Kamfanin Adam a zango, gadai cikakken bidiyon wakar yabon Annabi Muhammad da jarumar tayi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button