Hadiza Gabon ta mayarda martani ga Matashin daya kirata da karuwa innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Tabbas akwai mutuwa yakamata mutane Susan kalaman dazasu dinga fada akan Yan uwansu musulmai domin baka taba haduwa da mutum ba, bakasan halayen mutum ba Amman kazo kafar sada zumunta kayimai zagi nacin mutunci hakan baidace ba.

Wani matashi kenan maisuna Ahmad babayo dayayiwa fitacciyar jarumar kannywood Hadiza Gabon zagin cin mutunci innalillahi wa’inna ilaihi raji’un tabbas duk wanda yaga Kamalan da wannan Mutumin yayi amfani dasu zaigane cewar akwai karancin ilimin addini atare dashi. Gadai hoton abinda Mutumin ya fada.

Mutane dayawa sukan fito su zagi jarumai Mata na masana’antar kannywood wani lokacin ma Harda mazan batareda sun musu komai ba Yakamata mutane sudinga sanin abinda zasu fada akan mutum domin akwai ranar hisabi.

Bayan zagin da wannan mutum yayiwa Hadiza Gabon, saidai amsar da Hadiza tabawa mutumin yabawa Kowa mamaki domin ita addu’a ma tayimai, Kuma addu’a Mai kyau gashinan acikin hoton kasan.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button