Innalillahi bayyanar wani sabon video Rahama Sadau tareda wani tsoho yasaka masoyan jarumar wani Hali

Fitacciyar jarumar kannywood Rahama Sadau ta wallafa wani gajeran bidiyo a shafinta na Instagram tareda wasu jaruman kudancin najeriya bangaren Nollywood.

Rahama Sadau dai yanzu tafi karkata gefen Fina finan kudancin kasar kasancewar yanzu an dakatar da ita daga fitowa acikin Fina finan Hausa tun bayan laifin data aikata a shekarar 2021.

Saidai bayyanar hotunan jarumar dawani tsoho Wanda ake tunanin a zai iya haifanta ya matukar Bata ran masoyan jarumar inda sukaita Mata martani akan rashin jindadin ganin irin wannan bidiyon nata.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button