Wata Sabuwa Kalli Yadda Haduwar Nakalala da Hannafi Rabilu Musa Ibro

Hannafi Rabilu Musa Ibro dai sabon Jarumi ne acikin masana’antar kannywood Haka zalika da ne ga Marigayi Rabilu Musa Ibro.

Hannafi dai acikin wata Hira da akai dashi ya bayyana cewar dalilinsa nashigowa masana’antar kannywood bakomai bane illa kawai yanason ya gaji mahaifinsa, domin yadinga nishadantar da mutane.

Anan wani gajeran film din Hannafi Rabilu Musa Ibro kenan daya fito aciki, akwai Wanda suke marmarin so suga yadda Dan Marigayi Rabilu Musa Ibro yake gudanar da kalar acting dinsa, gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button