Yadda aka Gudanar da shagalin bikin murnar zagayowar ranar haihuwar Fatima Ali Nuhu

Fatima Ali Nuhu itace babbar ya awajan sarki Ali Nuhu inda ajiyane ta gudanar da bikin zagayowar ranar haihuwarta Wanda mahaifinta sarki Ali Nuhu ya wallafa a shafinsa na Instagram tareda yimata addu’ar Allah ya Karo shekaru masu albarka.

Fatima Ali Nuhu dai takan fito acikin Fina finan kannywood a shekarun baya Saidai daga baya aka daina ganin fuskarta, inda awata Hira da akai da kaninta Ahmad Ali Nuhu ya bayyana Cewar yanzu ta canja ra’ayinta akan film shiyasa tadaina fitowa kwata kwata.

Manyan jaruman kannywood mazansu da matansu sun taya Fatima Ali Nuhu murnar zagayowar ranar haihuwarta inda sukaita wallafa hotunanta a shafinsu na Instagram tareda yimata addu’ar Allah ubangiji ya Karo shekaru masu albarka.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button