Innalillahi kalli abinda wata budurwa Yar tiktok takeyi asirinta ya tonu

Tabbas wasu matan Arewa dai sun Maida manhajar tiktok wajan fadace fadacensu dominkuwa acikin wannan Makon anyi wani fadan Tashin hankali Wanda ya janyo akaima wata budurwa maisuna suddenly dukan tsiya.

A jiyane dai aka samu wata sabuwar Rigimar ta barke tsakanin Aisha Zaki, fa’iza Kwanacasa’in, Fati baffa inda akajiyo sautin muryar Yan matan suna tonawa kansu Asiri akan irin badalar da Kowacce take aikatawa.

Wata Wanda ake kirata Mai-zool tafito tayi zazzafan martani Akan Wanda suke cewa fadan Aisha Zaki da fa’izah tacikin Shirin Kwanacasa’in alhakin dukan dasukayiwa Suddenly ne yafara binsu.

Suddenly dai itace Wanda a kwanakin baya taje gidansu Aisha Zaki, inda Aisha Zaki suka hadu ita da Yan uwanta sukayiwa suddenly dukan tsiya inda magana sandatakai gaban hukumar Yan sandan Jahar Kano.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button