Kalli video sabuwar Motar da producer Abdulamart ya bawa Minal Ahmad (Nana izzar so)

Masha Allah babban producer acikin masana’antar kannywood Abdulamart maikwashewa yasake gwangwaje daya daga cikin jarumai Mata na kannywood Minal Ahmad da sabuwar Mota kirar (vibe).

Abdulamart maikwashewa dai wannan Bashi bane Karo na farko daya Saba raba motoci ga abokan sana’arsa a kannywood inda a watannin baya dasuka wuce munga yabawa wasu daga cikin jaruman kannywood motocin irinsu Bello Muhammad Bello, Adamu Hassan nagudu dadai sauransu.

Minal Ahmad dai tafara samun daukaka ne tun lokacin da aka Fara haska Shirin izzar so a shekarar 2020 lokacin cutar covid19 data bullo, cikin kankanin lokaci gashi daukakar jarumar saici gaba takeyi

Minal Ahmad Wanda akafi sani da Nana acikin Shirin izzar so ta godewa Allah da irin wannan babbar kyautar data samu daga wajan ubangidanta producer Haka zalika tayima producer Abdulamart maikwashewa addu’ar Allah ya saka Masa da alkairi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button