Sabuwar rawar Batsa da Rahama Sadau tazo dashi Allah ya shiryeki Rahama Sadau

Wani sabon bidiyon Rahama Sadau kenan tana rawar batsa wanda a zahiri gaskiya masoyan jarumar sun matukar nuna rashin jindadinsu ga irin wannan bidiyon.

Sanin kowane jaruma Rahama Sadau dai a shekarar data gabata wato 2021 an dakatar da ita sakamon irin shigar banzar datakeyi, Wanda hakan yajanyo wani makiyan addinin musulunci yayi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad a kasan hotonta datasak a shafinta na Twitter.

Wannan Dalilin yasa a wancan lokacin mutane sukafito domin nuna fushinsu akan abinda ta aikata haka zalika abokan sana’arta sunfito sun nuna rashin jindadinsu akan abinda ta aikata.

Saidai duk da jarumar Bata karkashin masana’antar kannywood Bata fasa futarda wasu bidiyo kokuma hotuna dasuke bayyana tsaraicinta ba kamar yadda zaku gani acikin sabon bidiyon data wallafa a shafinta na tiktok.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button