Wata Sabuwa kalli abinda Momee Gombe takeyi acikin wannan video

Kamar yadda mawakan masana’antar kannywood idan sunyi sabuwar wakarsu sauran jarumai musamman Mata suke kokarin tayasu tallata wannan sabuwar wakar tasu wajan daukar minti daya daga cikin sautin wakar.

Inda jarumai Mata sukan dauki minti daya na wakar suyima kansu bidiyo a shafin tiktok suna rera waƙar wannan yakan taimakawa mawakan wajan ganin wakar tasu tazaga ko Ina domin Samun karbuwa awajan masoyansu.

A wannan Karon mawaki Auta waziri yasaki sabuwar wakarsa inda jaruma Momee Gombe tadauki wani bangare na wakar tareda rerawa a shafin tiktok domin ta Isa zuwa kunnen masoyan mawakin, gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button