A karon farko Adam a zango ya sayi sabuwar Motar da Babu Giya ajikinta

Fitaccen jarumin kannywood Adam a zango ya sayi sabuwar motar data bawa Kowa mamaki kamar yadda jarumin ya wallafa hotunan a shafinsa na Instagram.

Cikin hotunan da Adam a zango ya wallafa a shafinsa na Instagram angansa tareda babban producer a kannywood Abubakar Bashir maishadda zaune akan sabuwar Motar jarumin suna cikin fara’a da nishadi.

Saidai wani gajeran bidiyo da Adam a zango ya wallafa a shafin nasa inda daya daga cikin aminin Adam a zango jamilu kochila yashigo motar domin tuka adamun bayan ya kunna motar dai jamilu ya rasa inda giyar motar take domin bai taba tuka irin motar ba.

Inda Adam a zango yayimai shiru Yana jiran yaga yadda zaiyi saidaga baya Adam a zango ya cewa jamilu sutafi inda jamilun yafara dariya, sannan ya tambayi Adam a zango a Ina giyar motar take kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button