Allah sarki wata Shari’ar sai a lahira abinda ya faru da mawaki Nura M Inuwa

Duk Wani Mai sauraron wakar Hausa Yasan wanene mawaki Nura m Inuwa kasancewar irin daukakar da Allah ya basa Dakuma irin wakoki masu ma’ana dayake kokarin ganin ya rerasu

Mawakin dai andaina jin duriyarsa acikin Duniyar mawakan Hausa, saidai har izuwa yanzu Nura m Inuwa Bai bayyana Dalilin dayasa ya rageyin wakokin Hausa a wannan lokacin ba.

Cikin wata Hira da akayi da mawakin ya bawa sababbin mawakan Hausa shawara Kan cewar yakamata sudinga tsaya sunayin wakoki masu ma’ana Wanda zasu amfani al umma Koda bayan ransu idan akaji wakokin za’ayi alfahari dasu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button