Allah ubangiji ya Shirya yadda jaruman kannywood suka hau wakar “FANAN” abun ba’a magana

Daya daga cikin jaruman kannywood Salisu s Fulani kenan ya hau wakar FANAN shida wata jaruma yadda yadda sukeyin rawar dai Dakuma irin shigar da jarumar tayi abun yazama abun magana.

Wakar Fanan tana daya daga cikin wakokin dasuka shahara a shekarar 2021, sannan film din FANAN dau na Kamfanin Mansurah isah ne Umar m shariff dai shine ya rera wannan wakar haka.

sanadiyyar yadda wakar takarbu awajan mutane yasa wakar FANAN tazama itace wakar datafi ko wacce waka a shekarar 2021 (Best song 2021).

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button