Rabi’u Rikadawa ya Fadi dalilin Dayasa ya rungume wata jaruma acikin film

Fitaccen jarumin kannywood Rabi’u Rikadawa Wanda akafi sani da baba Dan Audu acikin Shirin labarina ya Fadi dalilin Dayasa ya rungumi wata jaruma.

Acikin wata Hira da akai da jarumin ya bayyana cewar hotonsa dayaketa yawo a kafofin sada zumunta Yana rike da mace, a zahirin gaskiya Bawai yayi hakan da gangan bane domin wani alamari ne ya faru a dai dai wannan lokacin.

Rabi’u Rikadawa ya bayyana cewar su ukune yayin daukar wannan wajen inda ita dayar jarumar Nollywood ta taho gadan gadan domin ta rungumesa inda yake ce Mata no, no, no Amman sandatakai har jarumar ta rikemun hannu, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button