Wata Sabuwa Yadda Maryam Yahaya tacanja cikin kankanin lokaci

Fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya kenan lokacin datasake sabon bidiyonta Wanda yake nuna cewar jarumar takoma yadda take.

A kwanakin baya dai aka hotunan da Maryam Yahaya take wallafawa kana ganinsu zakaga alamun rashin lafiya a tattare da jarumar kasancewar yadda ta rame sosai.

Saidai wani sabon video nata ya bayyana yadda jarumar takarayin qiba cikin kankanin lokaci inda masoyan jarumar suke fadin cewar kotasha abinnan da Mata suke Sha domin karayin qiba wato (Sha kafashe).

Saidai jarumar bata bawa masoyan nata dawata amsa akan tambayar dasuke Mata na cewar Tasha maganin daya dawo Mata da qibar datake dashi da, gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button