Kalli Haduwar Hannafi Rabilu Musa Ibro da Momee Gombe da Umar m shariff

Daya daga cikin ya’yan Marigayi Alhaji Rabilu Musa Ibro wato Hannafi yashiga harkar Fina finan Hausa fadan gadan domin maye gurbin mahaifin nasa Marigayi Ibro.

Hannafi dai cikin kankanin lokaci Allah yasa yafara samun daukaka tun Bayan Hira dashi da gidan jaridar BBC Hausa tayi, inda yanzu Haka hannafin yayi film maisuna “Shakundum” Wanda acikin film din akwai Umar m shariff da Momee Gombe duk Mai bukatar kallon Shirin zai iya ziyartar YouTube domin kallon Shirin.

Haka zalika a gefe guda Kuma Hannafi Rabilu Musa Ibro yasamu damar fitowa acikin wani sabon Shirin maisuna “Gidan Hada Hada” Wanda yanzu zamu saka muku Kadan daga tallan Shirin domin kugani da idonku.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button