Kalli video Haduwar (Daddy Hikima) Abale da Umar Hashim da Baba Dan Audu
Daya daga cikin jaruman kannywood Lawan Ahmad yafara daukar sabon shirinsa maisuna “Tsayin Daka” wanda ya fara dauka a shekarar 2022.
Lawan Ahmad dai ya daukaka acikin Shirin izzar so, sakamakon irin yadda yake kokarin kwatanta gaskiya acikin Shirin na izzar so wannan Dalilin yasa makallata Shirin Fina finan Hausa suka Fara son Mal Umar Hashim.
Ayanzu dai jarumin yafara daukar sabon Shirin nasa wanda ake tunanin zaifara zuwa Nan bada jimawa ba a tashar Umar Hashim wato “BAKORI TV” dake manhajar YouTube.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.