Rungumar da wata budurwa tayiwa Daddy hikima (Abale) ya janyo cece kuce a kannywood

Daya daga cikin jaruman kannywood daddy hikima Wanda akafi sani da Abale acikin Shirin a DUNIYA acikin wani gajeran bidiyo inda akaga jarumin suna rawa shida wata budurwa agidan Gala.

Saidai wannan rawar dai tabar baya da Kura domin acikin bidiyon rawar anga inda jarumar tasaka hannunta ajikin jarumin tana fadan wasu kalaman Soyayya masu ratsa zuciya agaban mutane.

Saidai tun Bayan Fitar wannan bidiyon dai aketa cece kuce akansa a kafofin sada zumunta inda masoyan jarumin suka nuna rashin jindadinsu akan abinda jarumin yayi acikin bidiyon kamar yadda zaku gansa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button