Wallahi duk Wanda ya sake zagin Hadiza Gabon kotuce Zata rabamu dashi cewar wannan saurayin

Wani mummunan alamari daya faru da daya daga cikin jarumai Mata na masana’antar kannywood kenan Hadiza Gabon inda wani mutum yafito yayiwa jarumar zagin cin mutunci.

Wani mutum maisuna Ahmad baffa yafito yayiwa jarumar zagin cin mutunci inda yakirata da sunaye marasa dadin ji saidai Hadiza Gabon ta mayarwa da Mutumin amsa da cewar (Allah ya cigaba da dawwamar dashi acikin kwanaciyar hankali da Zaman lafiya).

Tabbas wannan amsar da Hadiza Gabon ta mayarwa da Mutumin yabawa Kowa mamaki domin ganin irin zagin dayayi Mata Kowa yayi tunanin jarumar zata dauki babban mataki akan wannan Mutumin.

A gefe guda Kuma Wani masoyin Hadiza Gabon yafito ya kalubalanci matashin dayayiwa Hadiza Gabon wannan zagin cin mutuncin kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button