A karon farko Ali Nuhu yayi Waka tareda Hamisu Breaker da Aisha Najamu Izzar so Maisuna (Dan Bako)

Daya daga cikin tauraron mawakan arewacin najeriya Hamisu Breaker ya saki sabuwar wakarsa maisuna “Dan Bako” wannan wakar tana daya daga cikin wakokin dasuke cikin Kundin Hamisu Breaker Na shekarar 2022.

Aisha Najamu Izzar so da Hamisu breaker suna daga cikin jaruman dasuka samu daukaka acikin shekarar 2021 da data gaba.

A karon farko Hamisu Breaker yafito shida Aisha Najamu Izzar so acikin wakar inda ya kamu da soyayyarta, a inda Jarumi Ali Nuhu yakasance shine mahaifin wannan zankadediyar Budurwar wato Aisha Najamu gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button