A karon farko Yarinyar Sabira Gidan Badamasi tashigar harkar Fina finan Hausa

Daya daga cikin jarumai Mata na masana’antar kannywood Yar Auta Wanda akafi sani da sabira Tacikin Shirin Gidan Badamasi yarinyarta itama tashiga harkar Fina finan Hausa.

Sabira Yar Auta dai bakowa bane yasan tanada babbar yarinya budurwa mace kasancewar yawancin matan kannywood idan sunada manyan ya’ya basa fitowa su nunawa duniya fuskokinsu.

Maryam intete itace diyar sabira Yar uwata Haka zalika da tana aiki a saudiya ne bayan dawowarta najeriya itama ta tsunduma harkar Fina finan Hausa gadan gadan, ga Kadan Daga Cikin bidiyonta domin kugani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button