Innalillahi Yadda Amarya ta Mutu Bayan Angonta Yagama Rawa da Ita awajan Fatin bikinsu

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un wani labari damuke samu da dumi duminsa akan rasuwar wata Amarya Wanda aka daura Mata aure ita da Angon Naga Kuma Allah yamata rasuwa Jim Kadan bayan bikin Fatin auren nasu.

Tabbas dukkan Mai Rai mamacine shiyasa a Koda yaushe ake bukatar bawa yazama cikin Shiri domin baisan lokacin Mutuwar Saba.

Lamarin daya matukar bawa mutane tausayi tareda zubda Hawaye akan mutuwar wannan sabuwar amaryar da aka daura Mata aure da Angonta kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button