Asirin masu iskanci da Mata suna yaudararsu da sunan zasu sakasu a film ya tonu

Wani alamari daya Dade Yana samun masana’antar kannywood yadda wasu suke yaudarar Yan Mata makudan kudade akan cewar zasu sakasu a harkar Fina finan hausa, yaudai Asiri ya tonu.

Wani matashi wanda yake amfani da sunan daya daga cikin manyan producer na masana’antar kannywood wato Abubakar Bashir maishadda ya tonu inda aka kamata matashin Yana amfani da sunan producer yana karban Kudade awajan Yan Mata da niyyar zai sakasu acikin film.

Cikin wani bidiyo matashin yafito yayi bayani akan irin yadda yake amfani da salon Yaudara yake karban kudaden Yan matan kamar yadda zakuji daga bakinsa yanzu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button