Nafisat Abdullahi itace jarumar farko data fara sawa a hada Mata Kayan Motsa jiki agidanta

Daya daga cikin Fitattun Jaruman Kannywood Mata Nafisat Abdullahi tazama jaruma ta farko data Fara Sayan Kayan Motsa jiki sababbi fil a ledarsu aka hada Mata agidanta.

Jarumar Nafisat Abdullahi ta wallafa hakanne a shafinta na Instagram, inda jarumar ta nuna bidiyon yadda ake dauko Kayan tundaga farko acikin motar data kawo Mata izuwa kofar gidanta, har izuwa yadda aka shigo da Kayan cikin gidanta.

Jarumai na duniya bama na kannywood ba sukan hada Kayan Motsa jiki agidansu domin gujewa zuwa wajan motsa jikin Daya hada mutane daban daban.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button